[ { "title": "ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh. ", "body": "kalman nan \" fuskar Yahweh\" daidai ne da yadda Yahweh yake duban abubuwa, Misalai ne na hukumcin Yahweh AT: \" abin da ke da kyau a fuskar Yahweh ko \" abinda Yahweh yana duban sa a matsayin mai kyau.(Duba: figs_metonymy and figs_metaphor)" }, { "title": " ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba", "body": "a na iya furta wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" ba wanda ya ƙwato ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" ko \" Yatam bai bai ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": " ba a ƙwato", "body": " ba a ƙwatowa na wakiltar halakarwa. AT: \" ba a halaka ba\" (duba: figs_activepassive)" }, { "title": " Yotam ya gina ƙofarta bisa", "body": "\"Yotam ya gina \" na wakiltar Yotam Ya sa maaikatansa su gina . AT: \"Yotam Ya sa maaikatansa su gina ƙofar bisa\"(Duba: figs_metonymy)" } ]