ha_2ki_tn_l3/22/11.txt

18 lines
708 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ji kalmomin dokokin",
"body": "\"kalma\" anan (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " sai ya yayyaga tufafinsa",
"body": "wannan alama ne dake nuna tsananin ɓakin ciki ko makoki (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Ahikam...Shafan ...Akbor...Mikayiya... Asayiya",
"body": "wadannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "dukkan abin da aka rubuta game da mu",
"body": "wannan na nufin dokoki da aka bawa Isra'ila . ana iya furta wannan a cikin tsari mai aiki. AT: dukkan abubuwan da Musa ya rubuta a cikin dokoki wanda zamu yi. ko dukkan dokoki da Allah ya bayar ta wurin Annabi Musa zuga mutanen Isra'ila (Duba: figs_activepassive)"
}
]