[ { "title": "ya ji kalmomin dokokin", "body": "\"kalma\" anan (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": " sai ya yayyaga tufafinsa", "body": "wannan alama ne dake nuna tsananin ɓakin ciki ko makoki (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "Ahikam...Shafan ...Akbor...Mikayiya... Asayiya", "body": "wadannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "dukkan abin da aka rubuta game da mu", "body": "wannan na nufin dokoki da aka bawa Isra'ila . ana iya furta wannan a cikin tsari mai aiki. AT: dukkan abubuwan da Musa ya rubuta a cikin dokoki wanda zamu yi. ko dukkan dokoki da Allah ya bayar ta wurin Annabi Musa zuga mutanen Isra'ila (Duba: figs_activepassive)" } ]