ha_2ki_tn_l3/24/01.txt

14 lines
637 B
Plaintext

[
{
"title": "A kwanakin Yehoiakim",
"body": "\"A kwanakin da Yehoiakim yake mulki a Yahuda\""
},
{
"title": "ya kai wa Yahuda hari",
"body": "zaka ka iya bayyana a fili abubuwann da suka faru bayan da Nebukanezza ya kai wa Yahuda hari AT: ya kai hari ya kuma ci nasara a bisa Yahuda(duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Wannan ya zo dai-dai ne da maganar Yahweh da aka faɗa ta barorinsa annabawa.",
"body": "Ana fassara a cikin tsari mai aiki AT:wannan bisa magarnar Yahweh ne da aka faɗa ta barorinsa annabawa\" ko wannan shine abin da Yahweh ya Fadi wa barorinsa ambawa game da abin da zai faru.(duba: AT:)"
}
]