[ { "title": "A kwanakin Yehoiakim", "body": "\"A kwanakin da Yehoiakim yake mulki a Yahuda\"" }, { "title": "ya kai wa Yahuda hari", "body": "zaka ka iya bayyana a fili abubuwann da suka faru bayan da Nebukanezza ya kai wa Yahuda hari AT: ya kai hari ya kuma ci nasara a bisa Yahuda(duba: figs_explicit)" }, { "title": "Wannan ya zo dai-dai ne da maganar Yahweh da aka faɗa ta barorinsa annabawa.", "body": "Ana fassara a cikin tsari mai aiki AT:wannan bisa magarnar Yahweh ne da aka faɗa ta barorinsa annabawa\" ko wannan shine abin da Yahweh ya Fadi wa barorinsa ambawa game da abin da zai faru.(duba: AT:)" } ]