ha_2ki_tn_l3/13/08.txt

10 lines
469 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "ana amfani da wannan tambayar domin mai karatu shi fahimta da cewa ayukan Yehoahaz an rubuta su a wani littafin tarihi. duba yadda zaka fassara wannan a 1:17 AT: \" an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya kwanta tare da kakaninsa",
"body": "wannan hanya ce mai sausauci na cewa mutum ya mutu (Duba : figs_euphemism)"
}
]