[ { "title": "ba an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?", "body": "ana amfani da wannan tambayar domin mai karatu shi fahimta da cewa ayukan Yehoahaz an rubuta su a wani littafin tarihi. duba yadda zaka fassara wannan a 1:17 AT: \" an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ya kwanta tare da kakaninsa", "body": "wannan hanya ce mai sausauci na cewa mutum ya mutu (Duba : figs_euphemism)" } ]