ha_2ki_tn_l3/23/21.txt

22 lines
839 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku kiyaye bikin Ƙetarewa",
"body": "\"dole ne ku kiyaye bikin Ƙetarewa\""
},
{
"title": "Irin hidimar bukin nan ba a taɓa yinsa ba tun daga kwanakin da",
"body": "zuriyar Isra'ila basu yi Irin hidimar bukin nan ba tun daga kwanakin masu yawa da suka wuche\" (duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mulkin Isra'ila",
"body": "sunan nan Isra'ila kwatanci ne na zuriyar Isra'ila\" (duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " kwanakin sarakunan Isra'ila ko Yahuda",
"body": "\" a kwanakin nan mutanen Isra'ila na da nata sarakuna hakan nan mutanen Yahuda na da nata sarki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "an yi bikin wannan Ƙetarewa ",
"body": "ana iya fassara wannan a tsari mafi aiki. AT: \" mutanen Yahuda sun yi bikin idin Ƙetarewa domin Yahweh. (Duba: figs_activepassive)"
}
]