[ { "title": "Ku kiyaye bikin Ƙetarewa", "body": "\"dole ne ku kiyaye bikin Ƙetarewa\"" }, { "title": "Irin hidimar bukin nan ba a taɓa yinsa ba tun daga kwanakin da", "body": "zuriyar Isra'ila basu yi Irin hidimar bukin nan ba tun daga kwanakin masu yawa da suka wuche\" (duba: figs_activepassive)" }, { "title": "mulkin Isra'ila", "body": "sunan nan Isra'ila kwatanci ne na zuriyar Isra'ila\" (duba: figs_metonymy)" }, { "title": " kwanakin sarakunan Isra'ila ko Yahuda", "body": "\" a kwanakin nan mutanen Isra'ila na da nata sarakuna hakan nan mutanen Yahuda na da nata sarki\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "an yi bikin wannan Ƙetarewa ", "body": "ana iya fassara wannan a tsari mafi aiki. AT: \" mutanen Yahuda sun yi bikin idin Ƙetarewa domin Yahweh. (Duba: figs_activepassive)" } ]