ha_2ki_tn_l3/23/24.txt

18 lines
499 B
Plaintext

[
{
"title": "kori... ruhohi",
"body": "tilastawa ...ruhohi zu bar wuri\" ko kuma \" sanya wata doka wacce dole ruhohi su bar wuri"
},
{
"title": "abubuwan banƙyama ",
"body": "wasu abubuwanda mutane sun yi imani da cewa suna da wani iko na musanman"
},
{
"title": "ya juyo ga Yahweh",
"body": "\"wand ya mika kansa gaba ki daya ga Yahweh\""
},
{
"title": " Ba a kuwa yi wani sarki kamar Yosiya ba a bayansa.",
"body": "bayan haka ba a yi wani sarki ba kamar Yosiya."
}
]