[ { "title": "kori... ruhohi", "body": "tilastawa ...ruhohi zu bar wuri\" ko kuma \" sanya wata doka wacce dole ruhohi su bar wuri" }, { "title": "abubuwan banƙyama ", "body": "wasu abubuwanda mutane sun yi imani da cewa suna da wani iko na musanman" }, { "title": "ya juyo ga Yahweh", "body": "\"wand ya mika kansa gaba ki daya ga Yahweh\"" }, { "title": " Ba a kuwa yi wani sarki kamar Yosiya ba a bayansa.", "body": "bayan haka ba a yi wani sarki ba kamar Yosiya." } ]