ha_2ki_tn_l3/23/01.txt

18 lines
619 B
Plaintext

[
{
"title": "da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem ",
"body": "wannan asalin ne AT: \"mutane dayawa\"(UDB) (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "daga ƙanƙani zuwa babba",
"body": "wannan ya hada kowane a tsakani. AT: daga mara mutumchi zuwa masu mutumci (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu",
"body": "\"Sai sarkin ya karanta da murya saboda dukkan a kunnuwansu su ji\""
},
{
"title": " da aka samu ",
"body": "ana iya fassara wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" wanda Hilkiya ya samu\" duba (22:8) \"wanda suka samu\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]