[ { "title": "da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem ", "body": "wannan asalin ne AT: \"mutane dayawa\"(UDB) (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "daga ƙanƙani zuwa babba", "body": "wannan ya hada kowane a tsakani. AT: daga mara mutumchi zuwa masu mutumci (Duba: figs_merism)" }, { "title": "Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu", "body": "\"Sai sarkin ya karanta da murya saboda dukkan a kunnuwansu su ji\"" }, { "title": " da aka samu ", "body": "ana iya fassara wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" wanda Hilkiya ya samu\" duba (22:8) \"wanda suka samu\" (Duba: figs_activepassive)" } ]