ha_2ki_tn_l3/25/28.txt

22 lines
756 B
Plaintext

[
{
"title": "wurin zaman da ya fi na waɗansu sarakunan",
"body": " Ba da wuri mai kyau a teburin cin abinci alama ce ta girmama shi. AT: \"mafi daraja fiye da sauran sarakuna\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya cire wa Yehoiacin tufafin kurkuku,",
"body": "Aikin cire Yehoiachin tufafin kurkuku na wakiltar sanya shi mai yantace mutum ne. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "teburin sarki ",
"body": "\"tare da sarki da dogaransa\""
},
{
"title": "Ana kuwa biyansa albashin",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sarki ya tabbatar cewa yana da rabon abinci na yau da kullum\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "albashin abinci a ko da yause",
"body": "\"Kudi don siyan abinci\""
}
]