[ { "title": "wurin zaman da ya fi na waÉ—ansu sarakunan", "body": " Ba da wuri mai kyau a teburin cin abinci alama ce ta girmama shi. AT: \"mafi daraja fiye da sauran sarakuna\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya cire wa Yehoiacin tufafin kurkuku,", "body": "Aikin cire Yehoiachin tufafin kurkuku na wakiltar sanya shi mai yantace mutum ne. (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "teburin sarki ", "body": "\"tare da sarki da dogaransa\"" }, { "title": "Ana kuwa biyansa albashin", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Sarki ya tabbatar cewa yana da rabon abinci na yau da kullum\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "albashin abinci a ko da yause", "body": "\"Kudi don siyan abinci\"" } ]