ha_2ki_tn_l3/25/06.txt

18 lines
642 B
Plaintext

[
{
"title": "Ribla",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "aka yanke masa hukunci",
"body": "\"sun yanke shawarar abin da za su yi don a hukunta shi\" "
},
{
"title": "an yayyanka su a gabansa",
"body": "Idanun suna kwatanci ne ga dukan mutum. AT: \"sun tilasta wa sarki Zedekiya ya lura da yadda suka kashe 'ya'yansa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya ƙwaƙule masa idanunsa",
"body": "\"Nebukadnezza ya buɗe idanun Zedekiya.\" Zai fi kyau a fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane na iya taimaka wa Nebukadnezza yin wannan. (Duba: figs_explicit)"
}
]