[ { "title": "Ribla", "body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "aka yanke masa hukunci", "body": "\"sun yanke shawarar abin da za su yi don a hukunta shi\" " }, { "title": "an yayyanka su a gabansa", "body": "Idanun suna kwatanci ne ga dukan mutum. AT: \"sun tilasta wa sarki Zedekiya ya lura da yadda suka kashe 'ya'yansa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "ya ƙwaƙule masa idanunsa", "body": "\"Nebukadnezza ya buɗe idanun Zedekiya.\" Zai fi kyau a fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane na iya taimaka wa Nebukadnezza yin wannan. (Duba: figs_explicit)" } ]