ha_2ki_tn_l3/24/05.txt

10 lines
640 B
Plaintext

[
{
"title": "ba a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "An rubuta wannan azaman tambayoyin magana ne saboda a lokacin da aka rubuta wannan mutanen sun riga sun san da wannan bayanin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. Ana iya fassara shi cikin tsari mai aiki. Duba yadda\nzaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"Lallai an rubuta su ... Yahuda.\" ko \"zaku iya nemo su ... Yahuda\" (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya yi barci tare da kakaninsa",
"body": "Barci magana ce ta mutuwa. AT: \"ya mutu, aka binne shi tare da kakanninsa\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]