"body": "An rubuta wannan azaman tambayoyin magana ne saboda a lokacin da aka rubuta wannan mutanen sun riga sun san da wannan bayanin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. Ana iya fassara shi cikin tsari mai aiki. Duba yadda\nzaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"Lallai an rubuta su ... Yahuda.\" ko \"zaku iya nemo su ... Yahuda\" (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"