ha_2ki_tn_l3/23/24.txt

18 lines
524 B
Plaintext

[
{
"title": "kori ... ruhohi",
"body": "\"tilasta wa waɗancan ... ruhohi barin\" ko \"sun yi wata doka cewa waɗancan ... ruhohi dole ne su fita\" "
},
{
"title": "abubuwan banƙyama ",
"body": "abubuwan da mutane basuyi imani ba suna da iko na musamman "
},
{
"title": "ya juyo ga Yahweh",
"body": "\"wanda ya ba da kansa ga Yahweh gaba ɗaya\" "
},
{
"title": "Ba a kuwa yi wani sarki kamar Yosiya ba a bayansa.",
"body": "\"Tun daga wannan lokaci babu wani sarki da ya yi kama da Yosiya\""
}
]