[ { "title": "kori ... ruhohi", "body": "\"tilasta wa waɗancan ... ruhohi barin\" ko \"sun yi wata doka cewa waɗancan ... ruhohi dole ne su fita\" " }, { "title": "abubuwan banƙyama ", "body": "abubuwan da mutane basuyi imani ba suna da iko na musamman " }, { "title": "ya juyo ga Yahweh", "body": "\"wanda ya ba da kansa ga Yahweh gaba ɗaya\" " }, { "title": "Ba a kuwa yi wani sarki kamar Yosiya ba a bayansa.", "body": "\"Tun daga wannan lokaci babu wani sarki da ya yi kama da Yosiya\"" } ]