ha_2ki_tn_l3/23/21.txt

22 lines
882 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku kiyaye bikin Ƙetarewa",
"body": "\"dole ne ku kiyaye bikin Ƙetarewa\""
},
{
"title": "Irin hidimar bukin nan ba a taɓa yinsa ba tun daga kwanakin da",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Zuriyar Isra'ila ba su yi bikin Idin Ƙetarewa ta babbar hanya a lokacin ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mulkin Isra'ila",
"body": "Sunan \"Isra'ila\" magana ne don \"zuriyar Isra'ila.\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kwanakin sarakunan Isra'ila ko Yahuda",
"body": "\"lokacin da jama'ar Isra'ila suke da nasu sarki kuma jama'ar Yahuda suna da nasu sarki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "an yi bikin wannan Ƙetarewa na Yahweh a Yerusalem",
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutanen Yahuda sun yi wannan Idin Ƙetarewa na Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]