[ { "title": "Ku kiyaye bikin Ƙetarewa", "body": "\"dole ne ku kiyaye bikin Ƙetarewa\"" }, { "title": "Irin hidimar bukin nan ba a taɓa yinsa ba tun daga kwanakin da", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Zuriyar Isra'ila ba su yi bikin Idin Ƙetarewa ta babbar hanya a lokacin ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "mulkin Isra'ila", "body": "Sunan \"Isra'ila\" magana ne don \"zuriyar Isra'ila.\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "kwanakin sarakunan Isra'ila ko Yahuda", "body": "\"lokacin da jama'ar Isra'ila suke da nasu sarki kuma jama'ar Yahuda suna da nasu sarki\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "an yi bikin wannan Ƙetarewa na Yahweh a Yerusalem", "body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutanen Yahuda sun yi wannan Idin Ƙetarewa na Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)" } ]