ha_2ki_tn_l3/23/15.txt

10 lines
442 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosiya ya rurrushe ...Ya kuma ƙona... ya buge shi...ya ƙona ",
"body": "Zai iya zama mafi kyau don fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, wataƙila Hilkiya da \"firistocin da ke ƙarƙashinsa\" (2 Sarakuna 23: 4), zai iya taimaka wa Yosiya ya yi waɗannan abubuwa. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "faɗi waɗannan abubuwan tuntuni.",
"body": "\"ya faɗi cewa waɗannan abubuwan zasu faru\" "
}
]