[ { "title": "Yosiya ya rurrushe ...Ya kuma ƙona... ya buge shi...ya ƙona ", "body": "Zai iya zama mafi kyau don fassara don mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, wataƙila Hilkiya da \"firistocin da ke ƙarƙashinsa\" (2 Sarakuna 23: 4), zai iya taimaka wa Yosiya ya yi waɗannan abubuwa. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "faɗi waɗannan abubuwan tuntuni.", "body": "\"ya faɗi cewa waɗannan abubuwan zasu faru\" " } ]