ha_2ki_tn_l3/23/06.txt

14 lines
555 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan yana ci gaba da sanar da abin da sarki Yosiya ya yi saboda saƙon Yahweh. "
},
{
"title": "Ya fitar da ... ya ƙona shi ... ya zubar ... Ya rusa",
"body": "Kalmar \"shi\" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Hilkiya da firistocin da suka taimake shi sun aikata waɗannan abubuwa. AT: \"Ya sa su fito da su ... su ƙone shi ... Ya sa su doke shi ... kuma su jefa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "saƙa tufafin",
"body": "\"suka sanya tufafi\""
}
]