[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan yana ci gaba da sanar da abin da sarki Yosiya ya yi saboda saƙon Yahweh. " }, { "title": "Ya fitar da ... ya ƙona shi ... ya zubar ... Ya rusa", "body": "Kalmar \"shi\" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Hilkiya da firistocin da suka taimake shi sun aikata waɗannan abubuwa. AT: \"Ya sa su fito da su ... su ƙone shi ... Ya sa su doke shi ... kuma su jefa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "saƙa tufafin", "body": "\"suka sanya tufafi\"" } ]