ha_2ki_tn_l3/23/04.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "firistoci da ke ƙarƙashinsa",
"body": "\"da sauran firistocin da suka yi masa hidima\""
},
{
"title": "masu tsaron ƙofa ",
"body": "mutanen da ke tsaron kofofin zuwa haikalin"
},
{
"title": "domin Ba'al ... da dukkan taurarin ",
"body": "\"don haka mutane zasu iya amfani dasu don su bauta wa Ba'al ... don haka mutane zasu iya amfani dasu su bauta wa dukkan taurari\""
},
{
"title": "ƙone su... ya kwashe...Ya kuma kawar",
"body": "Kalmar \"shi\" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"ya sa su ƙone su ... kuma su ɗauka\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Kwarin Kidron ... Betel",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama",
"body": " \"a matsayin wata hanyar bauta wa Ba'al, rana da wata, taurari, da dukan taurari\" a matsayin hanyar bauta ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama"
}
]