[ { "title": "firistoci da ke ƙarƙashinsa", "body": "\"da sauran firistocin da suka yi masa hidima\"" }, { "title": "masu tsaron ƙofa ", "body": "mutanen da ke tsaron kofofin zuwa haikalin" }, { "title": "domin Ba'al ... da dukkan taurarin ", "body": "\"don haka mutane zasu iya amfani dasu don su bauta wa Ba'al ... don haka mutane zasu iya amfani dasu su bauta wa dukkan taurari\"" }, { "title": "ƙone su... ya kwashe...Ya kuma kawar", "body": "Kalmar \"shi\" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"ya sa su ƙone su ... kuma su ɗauka\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Kwarin Kidron ... Betel", "body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama", "body": " \"a matsayin wata hanyar bauta wa Ba'al, rana da wata, taurari, da dukan taurari\" a matsayin hanyar bauta ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama" } ]