ha_2ki_tn_l3/22/06.txt

18 lines
699 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saƙon daga Sarki Yosiya zuwa Hilkiya, babban firist, ya ci gaba."
},
{
"title": "Su bada ƙuɗi ... da aka ba su ... saboda sun yi aiki da shi ",
"body": "Anan \"su\" yana nufin ma'aikatan da ke lura da gidan Yahweh cikin 2 Sarakuna 22:5."
},
{
"title": "Amma babu bukatar rohoton kashe kuɗin",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ma'aikatan da ke lura da aikin ba lallai ne su ba da rahoton yadda suka yi amfani da kuɗin da\nmasu gadin haikalin suka ba su ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "saboda sun yi aiki da shi cikin aminci",
"body": "\"saboda sun yi amfani da kudin da gaskiya\""
}
]