[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Saƙon daga Sarki Yosiya zuwa Hilkiya, babban firist, ya ci gaba." }, { "title": "Su bada ƙuɗi ... da aka ba su ... saboda sun yi aiki da shi ", "body": "Anan \"su\" yana nufin ma'aikatan da ke lura da gidan Yahweh cikin 2 Sarakuna 22:5." }, { "title": "Amma babu bukatar rohoton kashe kuɗin", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ma'aikatan da ke lura da aikin ba lallai ne su ba da rahoton yadda suka yi amfani da kuɗin da\nmasu gadin haikalin suka ba su ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "saboda sun yi aiki da shi cikin aminci", "body": "\"saboda sun yi amfani da kudin da gaskiya\"" } ]