ha_2ki_tn_l3/21/07.txt

22 lines
971 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Labarin mulkin Sarki Manasse ya ci gaba."
},
{
"title": "da ya yi",
"body": "Wataƙila Manasse bai yi aikin ba. Barorin sa za su yi aikin. AT: \"da Manasse ya umarci barorinsa su yi\" (Duba : figs_metonymy)"
},
{
"title": "da zan sa sunana har abada",
"body": "Anan Yahweh ya sa \"sunan\" a cikin haikalin yana nuna shi a matsayin wurin da za a yi masa sujada. AT: \"Ina son mutane su bauta mini\nhar abada\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙafafun Isra'ila",
"body": "Kafafunsa magana ne na nufin wani mutum. AT: \"jama'ar Isra'ila\" ko \"Isra'ilawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila",
"body": "A nan \"al'ummai\" na nufin mutanen da suka rayu a ƙasar Kan'ana kafin Isra'ilawa su zo. AT: \"har ma fiye da mutanen da Yahweh ya hallaka yayin da mutanen Isra'ila suka ci gaba a cikin ƙasar\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]