[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Labarin mulkin Sarki Manasse ya ci gaba." }, { "title": "da ya yi", "body": "Wataƙila Manasse bai yi aikin ba. Barorin sa za su yi aikin. AT: \"da Manasse ya umarci barorinsa su yi\" (Duba : figs_metonymy)" }, { "title": "da zan sa sunana har abada", "body": "Anan Yahweh ya sa \"sunan\" a cikin haikalin yana nuna shi a matsayin wurin da za a yi masa sujada. AT: \"Ina son mutane su bauta mini\nhar abada\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ƙafafun Isra'ila", "body": "Kafafunsa magana ne na nufin wani mutum. AT: \"jama'ar Isra'ila\" ko \"Isra'ilawa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila", "body": "A nan \"al'ummai\" na nufin mutanen da suka rayu a ƙasar Kan'ana kafin Isra'ilawa su zo. AT: \"har ma fiye da mutanen da Yahweh ya hallaka yayin da mutanen Isra'ila suka ci gaba a cikin ƙasar\" (Duba: figs_metonymy)" } ]