ha_2ki_tn_l3/20/06.txt

22 lines
610 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Maganar Yahweh zuwa ga Sarki Hezekiya ta hannun annabi Ishaya ya ci gaba. "
},
{
"title": "shekaru goma sha biyar ",
"body": "\"shekaru 15\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "daga hannun sarkin Asiriya",
"body": "\"Hannun\" yana magana don ƙarfi, iko da sarrafawa. AT: \"daga sarrfawan sarkin Asiriya\" (Duba : figs_metonymy)"
},
{
"title": "curin ɓaure",
"body": "\"manna da aka yi da curin ɓaure\" "
},
{
"title": "suka sa a marurunsa",
"body": "\"Barorin Hezekiya sun yi haka, suka sa liƙa a kan ciwon na Hezekiya\" "
}
]