[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Maganar Yahweh zuwa ga Sarki Hezekiya ta hannun annabi Ishaya ya ci gaba. " }, { "title": "shekaru goma sha biyar ", "body": "\"shekaru 15\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "daga hannun sarkin Asiriya", "body": "\"Hannun\" yana magana don ƙarfi, iko da sarrafawa. AT: \"daga sarrfawan sarkin Asiriya\" (Duba : figs_metonymy)" }, { "title": "curin ɓaure", "body": "\"manna da aka yi da curin ɓaure\" " }, { "title": "suka sa a marurunsa", "body": "\"Barorin Hezekiya sun yi haka, suka sa liƙa a kan ciwon na Hezekiya\" " } ]