ha_2ki_tn_l3/19/16.txt

22 lines
890 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Sarki Hezekiya ya ci gaba da yin addu'a ga Yahweh bayan ya sami wasiƙar daga hannun Senakirib Sarkin Asiriya."
},
{
"title": "Ka kasa kunnenka, Yahweh, ka saurara",
"body": "Kalmomin \"Juya kunnenka\" da \"saurare\" suna nufin abu ɗaya ne kuma ƙara girmamawa\nga roƙon. AT: \"Ya Yahweh, don Allah ka saurari abin da yake faɗi\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Ka buɗe idanuwanka Yahweh, ka gani",
"body": "Kalmomin \"Buɗe idanunku\" da \"gani\" suna nufin abu ɗaya kuma ƙara ƙarfafawa ga roƙon. AT: \"Ya Yahweh, don Allah a kula da abin da ke faruwa\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Suka sa allolinsu cikin wuta",
"body": "\"Sarakunan Asiriya sun ƙona gumakan sauran al'umma\""
},
{
"title": "Asiriyawan suka hallaka su",
"body": "\"Asiriyawa sun lalata duka al'ummai da alloli\" gumakan \""
}
]