[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Sarki Hezekiya ya ci gaba da yin addu'a ga Yahweh bayan ya sami wasiƙar daga hannun Senakirib Sarkin Asiriya." }, { "title": "Ka kasa kunnenka, Yahweh, ka saurara", "body": "Kalmomin \"Juya kunnenka\" da \"saurare\" suna nufin abu ɗaya ne kuma ƙara girmamawa\nga roƙon. AT: \"Ya Yahweh, don Allah ka saurari abin da yake faɗi\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Ka buɗe idanuwanka Yahweh, ka gani", "body": "Kalmomin \"Buɗe idanunku\" da \"gani\" suna nufin abu ɗaya kuma ƙara ƙarfafawa ga roƙon. AT: \"Ya Yahweh, don Allah a kula da abin da ke faruwa\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Suka sa allolinsu cikin wuta", "body": "\"Sarakunan Asiriya sun ƙona gumakan sauran al'umma\"" }, { "title": "Asiriyawan suka hallaka su", "body": "\"Asiriyawa sun lalata duka al'ummai da alloli\" gumakan \"" } ]