ha_2ki_tn_l3/19/03.txt

14 lines
558 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan ranar ta ƙunci ",
"body": "Anan \"rana\" na wakiltar a wani lokaci. AT: \"wannan lokacin ƙunci ne\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "'ya'ya sun kai lokacin haifuwa amma babu ƙarfi domin haifar su",
"body": "Wannan karin magana ne da ke bayyana mutanen da shuganansu sun zama masu kumamaci har basu da karfi da zasu yaki abokan gaba. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dukkan kalmomi",
"body": "\"Kalmomi\" na nufin ga saƙon da ke cikin wannan kalmomi. AT: \"dukkan saƙon\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]