[ { "title": "Wannan ranar ta ƙunci ", "body": "Anan \"rana\" na wakiltar a wani lokaci. AT: \"wannan lokacin ƙunci ne\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "'ya'ya sun kai lokacin haifuwa amma babu ƙarfi domin haifar su", "body": "Wannan karin magana ne da ke bayyana mutanen da shuganansu sun zama masu kumamaci har basu da karfi da zasu yaki abokan gaba. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "dukkan kalmomi", "body": "\"Kalmomi\" na nufin ga saƙon da ke cikin wannan kalmomi. AT: \"dukkan saƙon\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]