ha_2ki_tn_l3/18/28.txt

10 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "daga ikona",
"body": "\"Ikona\" magana ne ta saboda ikon sarki. AT: \"daga kansa\" ko \"daga ikon runduna\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba za a ba da wannan birnin ga hannun sarkin Asiriya ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yahweh ba zai taɓa barin sojojin sarkin Asiriya su ci wannan birni ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]