[ { "title": "daga ikona", "body": "\"Ikona\" magana ne ta saboda ikon sarki. AT: \"daga kansa\" ko \"daga ikon runduna\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ba za a ba da wannan birnin ga hannun sarkin Asiriya ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yahweh ba zai taɓa barin sojojin sarkin Asiriya su ci wannan birni ba\" (Duba: figs_activepassive)" } ]