ha_2ki_tn_l3/18/16.txt

10 lines
363 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma sarkin Asiriya ya shiryo gagarumin sojojinsa",
"body": "Senakirib kuwa ya aika da runduna daga sojojinsa zuwa Yerusalem don su gana da\nsarki Hezekiya, tare da wakilai masu suna Tartan da Rabsaris."
},
{
"title": "Eliyakin ... Hilkiya ... Shebna ... Yowa ... Asaf",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
}
]