[ { "title": "Amma sarkin Asiriya ya shiryo gagarumin sojojinsa", "body": "Senakirib kuwa ya aika da runduna daga sojojinsa zuwa Yerusalem don su gana da\nsarki Hezekiya, tare da wakilai masu suna Tartan da Rabsaris." }, { "title": "Eliyakin ... Hilkiya ... Shebna ... Yowa ... Asaf", "body": "WaÉ—annan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" } ]