ha_2ki_tn_l3/17/34.txt

10 lines
299 B
Plaintext

[
{
"title": "Har wa yau suna ci gaba da al'adun dã",
"body": "\"Suna ci gaba da rayuwa iri ɗaya kamar yadda suke a da\""
},
{
"title": "Basu girmama Yahweh",
"body": "Mutanen suna sha'awar neman Yahweh ne kawai. Ba su da sha'awar ko basu san Yahweh ba yana sha'awar hulɗa da su."
}
]