[ { "title": "Har wa yau suna ci gaba da al'adun dã", "body": "\"Suna ci gaba da rayuwa iri ɗaya kamar yadda suke a da\"" }, { "title": "Basu girmama Yahweh", "body": "Mutanen suna sha'awar neman Yahweh ne kawai. Ba su da sha'awar ko basu san Yahweh ba yana sha'awar hulɗa da su." } ]