ha_2ki_tn_l3/17/14.txt

18 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "maiimakon haka suka taurare",
"body": "Sun ƙi yarda su bi dokokin Allah kuma suka dogara ga Yahweh a matsayin Allahnsu."
},
{
"title": "Suka ƙi dokokinsa",
"body": "Sun ƙi yin biyayya ga dokokin Allah."
},
{
"title": "Suka bi ayyuka marasa amfani",
"body": "Sun bi ayyukan mutanen da suke kewaye da su."
},
{
"title": "Yahweh ya ummurce su kada su kwaikwaye su",
"body": "\"kar a kwafa\""
}
]