[ { "title": "maiimakon haka suka taurare", "body": "Sun ƙi yarda su bi dokokin Allah kuma suka dogara ga Yahweh a matsayin Allahnsu." }, { "title": "Suka ƙi dokokinsa", "body": "Sun ƙi yin biyayya ga dokokin Allah." }, { "title": "Suka bi ayyuka marasa amfani", "body": "Sun bi ayyukan mutanen da suke kewaye da su." }, { "title": "Yahweh ya ummurce su kada su kwaikwaye su", "body": "\"kar a kwafa\"" } ]