ha_2ki_tn_l3/17/01.txt

26 lines
803 B
Plaintext

[
{
"title": "Hosheya ɗan Elah",
"body": "Hoshea ya zama sarkin masarautar arewa ta Isra'ila."
},
{
"title": "Elah",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya yi mulki a Samariya",
"body": "Samariya ita ce babban birnin Isra'ila. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh",
"body": "Bai yi biyayya da dokokin Yahweh ba kamar yadda aka ba Musa. \"A gaban\" magana ta\nhukunci ko ra'ayi. AT: \"mugunta ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Shalmaneser",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Hosheya ya zama baransa ya kawo masa haraji",
"body": "Hoshea kuwa ya yi yadda Sarkin Asiriya ya umarta a kawo masa kuɗi don kada sarki ya\nhallaka Isra'ila."
}
]