[ { "title": "Hosheya ɗan Elah", "body": "Hoshea ya zama sarkin masarautar arewa ta Isra'ila." }, { "title": "Elah", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ya yi mulki a Samariya", "body": "Samariya ita ce babban birnin Isra'ila. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "Bai yi biyayya da dokokin Yahweh ba kamar yadda aka ba Musa. \"A gaban\" magana ta\nhukunci ko ra'ayi. AT: \"mugunta ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Shalmaneser", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Hosheya ya zama baransa ya kawo masa haraji", "body": "Hoshea kuwa ya yi yadda Sarkin Asiriya ya umarta a kawo masa kuɗi don kada sarki ya\nhallaka Isra'ila." } ]