ha_2ki_tn_l3/15/32.txt

18 lines
659 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta biyu ta Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta biyu ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 2 ta mulkin Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya fara mulki",
"body": "\"Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya zama sarki a Yahuda\""
},
{
"title": "Yana da shekara ashirin da biyar ... goma sha shida",
"body": "\"Yana da shekara 25 ... shekaru 16\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Yerushah",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
}
]